Wap & Web Maker Tutorial
SEARCH
BlogWapz | Wap & Web Maker Tutorial
Mene ne ya sa ake kiran wayoyin yanzu da Smartphone?June 21, 2020admin1
Smartphone ko kuma kace wayoyin-komai-da-ruwanki kamar yadda malamina Mal. Abdullahi Salihu Abubakar Baban Sadik ke fassarawa wayoyi ne kirar selula (cellular telephone) wacce aka hada ta da kwamfuta a wurin yin aki da wadansu karin aikace aikace da aka san wayoyin hannu a dabi’ance basa yi. Misali kamar saka mata babbar manhaja (Operating System), da manhajar shiga internet (browser) da kuma karfinta wurin amfani da manyan manhajojin da kwamfuta aka sani a dabi’a suke yi. Smartphone ta farko ita ce IBM’s Simon, wacce suka gabatar da ita ba a matsayin wayar yan kasuwa ba a [...]
1
CATEGORIES
Technology Reviews